Hakima El Haite | |||||
---|---|---|---|---|---|
30 Nuwamba, 2018 - ← Juli Minoves Triquell (en)
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Fas, 13 Mayu 1963 (61 shekaru) | ||||
ƙasa | Moroko | ||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Washington (mul) Sidi Mohamed Ben Abdellah University (en) | ||||
Harsuna |
Larabci Abzinanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, climatologist (en) da scientist (en) | ||||
Mahalarcin
| |||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Popular Movement (en) |
Hakima El Haite (an haife ta 13 ga Mayu 1963) Masaniyar kimiyya ce ta yanayi, 'yar kasuwa kuma 'yar siyasa.
A cikin shekarar 1994 ta kafa EauGlobe, kamfanin Injiniyanci na muhalli na farko a yankin MENA. Ta yi aiki a matsayin Minista mai kula da Muhalli na Masarautar Morocco daga shekarun 2013 zuwa 2017. A cikin shekarar 2015, an zaɓe ta mataimakiyar Shugaban Majalisar Ɗinkin Duniya na Canjin Yanayi (COP21). An naɗa ta jakadiya ta musamman kan sauyin yanayi na Masarautar Morocco daga shekarar 2015 zuwa 2017 da kuma babbar zakarar yanayi na babban taron sauyin yanayi na Majalisar Ɗinkin Duniya (COP22) daga shekarun 2016 - 2017.
Ita ce shugabar Liberal International a halin yanzu tun daga watan Disamba 2018, wacce ba Baturiya ta farko a wannan matsayi ba.[1]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search